Ministan matasa da wasanni Solomon Dalong shi ne ya bayyana haka a hirar da ya yi da BBC.
Mista Dalong ya ce tsarin ba ya cikin kasafin kudin bana, yana mai cewa hakan ne ya sa ba su fara aiwatar da shirin ba.
Sai dai ya ce gwamnati ta ware kudin da za ta kashe a karkashin wannan tsari a kasafin kudi badi.288